| |
Hausa
Masu saurare a yankin Afrika ta yamma.
Muna sanar da ku cewa shirin "Larabci ta Rediyo " yana nufin koyar da Harshen Larabci ne ga wadanda ba Larabawa ba , amma mai saurare na iya zama memba a wannan shirin kawai ta hanyar rubuto mana wasikar neman hakan ta adire shin dake tafe :
Arabic by Radio
P.O.Box 325 , Cairo ( 11511 ) ,
Egypt
Ko kuma kutuntube muta hanyar adire shin muna E-mail dake tafe :
arabicbyradio@egyptradio.tv
Muna fatan sanar da ku cewa darussan shirin za a rika watso su kullum ta wayar iska , kuma a tsare , bi sa mita goma sha tara KHZ 15210 daga karfe 19 :05 zuwa 19 : 20 agoyon G.M.T. bisa wannan tsari : Matakin farko : ana watso shine a ranar Lahadi , kuma a maimaita ranar talata a kowane mako .
Mataki na biyu : Ana watsoshi ne a ranar litnin , sannar a maimaita a ranar Laraba kowane mako .
Mataki na uku : Ana watso shi ne a ranar Alhamis , sannan a maimaita a rannar sabar na kwane mako .
Banda wannan akwai kuma amsoshin takardun ku da ake watsawa ranar Jumma'a a kowane makon , inda muke amsa tambayoyin ku tare da tattaunawa a kan shawar warinku .
Haka kuma shirin tattaunawa da muke watsowa a bayan kowane darasi na tsawon mintoci biyar , saboda koyar da yadda ake tattau nawa a cikin Larabci .
Kuwa muna aikawa da takardun Jurrabawa domin ku amsa su ku sake aiko mana domin gyarawa , sannan muna aika takardun shaidar goma kwane mataki tare da littatafan mataki na gaba , sannan kuma da kyau tuttuka ga wadanda suka lashe jarrabawar .
*************************************
|
|
|